iqna

IQNA

tana nan kan bakanta
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya jaddada cewa, Iran tana nan kan bakanta na daukar fansa a kan kisan Kasim Sulaimani a lokacin da ya dace.
Lambar Labari: 3485509    Ranar Watsawa : 2020/12/31